WAINAR ROGO
Rogo
Mai
Zaki samu danyen rogo ki bare shi a wanke saiki zuba ruwa a tukunya ki zuba shi ki dora a wuta saiki zuba maggi a ruwan ki barshi ya dahu har yayi laushi , saiki tsame shi ki fara dakashi kamar zakiy sakwara, saiki kwashe, ki cura shi yadda kike so.
Zaki dora mai a wuta yayi zafi sai kina dauko curin kina sakawa, ki barshi ya soyu a hankali sai ki juya bayan shikenan, zaki iya cin sa da yajin barkono mai maggi.

Comments