SINASIR

shinkafa ta tuwo kofi 4

Yeast  babban cokali 1


Sugar daidai dandanon ki

Mai

Albasa babba guda 1

Da farko zaki jiqa shinkafar ki kofi uku, saiki tafasa kofin daya saikin wanke wadda kika jiqa ki hada da wanda kika tafasa a markada, sai kisa yeast ki rufe shi ya tashi,
 Idan ya tashi zaki yanka albasanki kisa sugar, saiki dauko fryn pan din ki dora a wuta kisa mai, zaki soya shi kamar yadda ake suyan wainan flour amma basai kin juya bayan ba, kina iya soya gefe daya shine ainahin sinar, #ayyush

Comments

Popular posts from this blog

SNACKS

SIRRIN GIRKI