MASAR SEMOVITA/ WAINAR SEMOVITA
 

Yeast
Sugar
Gishiri
Albasa
Mai

  Zaki zuba semovita din ki a roba mai dan fadi saikiy mixn dinta da yeast sugar da gishiri kadan  saiki kawo ruwan dumi ki kwaba kamar daidai kaurin qullun masa, ki buga qullun sosai, saiki rufe shi ki barshi ya tashi, idan ya tashi saiki yanka albasa ki buga qullun sosai ya hade jikin sa, saiki soya a abun soya masa, shikenan.

Comments

Popular posts from this blog

SNACKS

SIRRIN GIRKI