GASHASHSHEN KIFI
Kifi danye
Taruhu
Tattasai
Curry
Thyme
Citta
Tafarnuwa
Mai
Maggi
Gishiri
Zaki wanke kifin ki sosai har cikinsa saiki tsane shi ya sha iska, zaki markada taruhu tattasai citta kaninfari yafarnuwa albasa thyme curry a blender.
Zaki juye ki kawo mai na girki cokali biyu kizuba kikawo kayan dandanon ki kizuba, sannan zaki dauko kifin ki kisa wuqa kidan tsatstsaga shi kamar wuri uku zaki tsaga a jikin kifin gabansa da bayan sa, sannan saiki shafe kifin da wannan hadin markaden kirufe kifin kisa a fridge kamar awa daya
Bayan awa daya zaki fito da kifin ki nade shi da foil paper kisa a oven ki gasa shi minti 30, ko ki gasa shi da coal/gawashi aci dadi lafia #ayyush

Comments