YADDA ZAKIYI DOYA DA QWAI MAI KYAU DA DADI
Idan kika tafasa doyar ki da gishiri zaki sauqeta ta huce, sanna zaki yanka ta yadda kike so, sai ki fasa qwanki a kwano ko roba mai dan fadi daidai yadda ki keso, zaki kawo maggi da curry Kayan qamshin da ki keso ki barbada a saman qwan, karki kada qwan saboda in kin kada bazai kama jikin doyar ba, sai ki dora man ki a frynpan yayi zafi, sannan sai kina tsoma doyar da daya daya a ruwan qwan kina sakawa a man da kika dora, kina iya yanka albasa a ruwan qwan, da zaran kinga ta soyu sai ki juya bayan haka zakiyi tayi kina kwashewa har ki gama.

Comments