SUYAR DANKALIN TURAWA


 DANKALI

KARAS

KOREN TATTASAI

QWAI

MAGGI

CURRY

THYME


 Zaki samu dankalin ki ki fereye shi ki yankashi shafe din da ki keso, ki wanke shi ki tsane da colander, sannan zaki dora man ki  a wuta yayi zafi, saiki dauko dankalin ki ki saka masa gishiri ki gauraya, ki zuba amanki ki barshi ya soyu sosai kina juyawa saiki kwashe,  



   Zaki yanka Karas dinki da koren tattasai yadda ki keso bayan kin kankare karas din kin wanke koren tattasai dinki, saiki mai kadan a frynpan kidan soya su sama sama, saiki kada qwan ki  a kwano kisa masa maggi thyme curry, ki kawo dankalin ki da kika soya ki juye akan qwan ki, ki kawo karas da tattasan kijuye kiy mixn din su, saiki qara mai a pan din ki yayi zafi ki juye hadin dankalin ki, ki na juya shi har sai ya soyu, aci dadi lfy.

Comments

Popular posts from this blog

SNACKS

SIRRIN GIRKI