PANCAKE
KAYAN HADI
•flour kofi daya
•Sugar cokali 2
•Baking powder babban 1
•Kwai daya
•Madara peak daya (ko na gari ne zaki iya saka 2-3 table spoon ki dama da ruwa cikin gwangwanin madara karami)
•Butter/oil
•Gishiri kadan
YAD
Cikin kwano mai fadi a hada tankadadden flour, sugar, bakin powder da gishiri.
Ki fasa kwai cikin madara da 1 table spoon of oil ki kada ki juye cikin flour sai ki dama shi
Idan yayi ruwa sosai sai ki 'kara flour kadan, ana son kwabin yafi na wainar flour/kalallaba kauri kadan.
ki saka 1 tbsp na butter/oil a frying pan in yayi zafi sai ki debe kwabin dai-dai misali ki zuba, ki yi fadi dashi kamar zaki soya kwai, idan side daya yayi sai ki juya dayan side din.


Comments

Popular posts from this blog

SAMOSA

ADO DA KWALLIYA