CAKE A TOASTER



   Zaki kwaba cake normal yadda ake kwabawa saidai kar yayi na gashin oven tauri


  Sannnan zaki kunna toaster ko sandwichmaker dinki yayi zafi sannan zaki samo brush kina dangwala butter a cikin ramukan toaster din duk ki shafa,


   Bayan kin gama zaki dauko kwabin cake dinki kina zuzzuba wa kilura karki cika da yawa saiki rufe toaster din zuwa minti 3ko4 idan ta dau zafi saiki bude ki duba in yayi zaki cire in baiyi ba saiki juya daya side din ki sake rufewa har ya gasu.



Comments

Popular posts from this blog

SNACKS

SAMOSA