DASHISHI/BISKIN ALKAMA
Zaki samu alkamar ki ki cire mata datti agyara ta, sai abarza ta kamar zakiyi zakiyi biski, in an barza zaki samu gittere na turara abinci kijuyeta , saiki dora a tukunya kisa ruwa a tunkunyan kibarshi ya tafasa ya turara garin alkamar sosai, sai ta fara qamshi, sannan ki sauqe ki rage ruwan tukunyan kibar kadan, saiki kawo mangyada kamar ludayi daya kizuba a ruwan tukunyan, ki kawo garin da kika turara ki juye ki tuqa shi, sai ki rage wuta ki barshi ya nuna kafin ki kwashe, zaa iya cin dashishi da miyar ja, miyar romo, DSS Ayyush #

Comments