MIYAR WAKE

ng-miyan-wake.jpg ABUBUWAN BUQATA WAKE MANJA BUSHASHSHEN KICI (BANDA) ALBASA MAGGI GISHI DA SAURAN KAYAN DANDANO ATTARUHU Idan uwargida ta samo wakenta saita jiqa shi idan yajiqu zata gyara shi ta cire bawon waken tsaf saita dora ruwa awuta idan ya tafasa saita kawo waken tazuba tabar shi yayi ta tafasa sai ya dahu sosai saita kawo yankakkiyar albasa da attaruhunta ta juye takawo manja soyayye da gyararren kifin ta duk ta juye sai ta jira miyar ta sake dahuwa sannan takawo kayan dandanon datake buqata maggi gishiri DSS. daga nan zata sake barinta ta dan jima a wuta kadan kadan da zaran taga miyar yayi saita sauqe zaa iyaci da tuwon shinkapa ACI DADI LAFIA #AYYUSH

Comments

Popular posts from this blog

SAMOSA

SNACKS