TARBIYYA TA MUSLUNCI
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
بسم الله الرحمن الرحيم
Insha Allahu zanyi lecture mae taken.
TARBIYYAH TA
MUSULUNCI
Tarbiyyah da gina kyawawan dabi,u sune tushen gina akida da ingancin musulunci,
Mutum baya zama musulmi na gaskiya ba tare da yayi kyawawan dabi,uba.
Imani da kyawawan dabi,u tare sukw daya baya samuwa ba tare da ansamu daya ba.
Saboda haka musulunci ya kula da kyawawan dabi,u da halaye na gari,kulawa wadda babu irinta har Manzon Allah s.a.w yace"Ba,a aikoni don komae ba sae don in cika kyawawan dabi,u".
Wannan ya nuna musulunci ba komae bane sae kyawawan dabi,u.
Manzon Allah s.a.w yace" Kayi mu,amala da mutane da kyakkyawar dabi,ah".
Tirmixi ya ruwaito Yanzu da yawa idan muka duba yaran mu mata da maza akwaearancin tarbiyyah.
Wasu ma babu tarbiyya kwata-kwata wasu iyayen sunbar yaransu kara xube sae abnda sukagadama shi zasuyi basu iya nuna musu abu mae kyau da marar kyau.
Duk abnda sukayi dae daene.
Shin ko so ne yake kawo hakan ❓DAYAWA DAGA CIKIN MATA SUN
HALAKA
DAYAWA DAGA CIKIN IYAYE SUN
HALAKA!
DA YAWA DAGA CIKIN MAZAJE SUN
HALAKA!
Allah ka tsaremu.
Da Farko Ya tabbata cikin hadisin
manzon Allah(s.a.w) yace:
ﺳﻴﻜﻮﻥ ﻓﻲ ﺁﺧﺮ ﺍﻟﺰﻣﺎﻥ ﻧﺴﺎﺀ ﻛﺎﺳﻴﺎﺕ ﻋﺎﺭﻳﺎﺕ، ﺇﻟﻌﻨﻮ
ﻫﻦ ﻓﺈﻧﻬﻢ ﻣﻠﺆﻭﻧﺎﺕ، ﻭﺍﻟﻠﻪ ﻻ ﻳﺠﺪﻥ ﺭﻳﺢ ﺍﻟﺠﻨﺔ ﻭﺇﻥ
ﺭﻳﺤﺤﺎ ﻟﺘﻮﺟﺪ ﻣﻦ ﻣﺴﻴﺮﺕ ﻛﺬﺍ ﻭﻛﺬﺍ .
Manzon Allah yace: ‘a karshen zamani
za’a samu wasu mata wanda suke
sanya tufafi amma suna tafiya tsirara.
Ku tsinemusu domin su din tsinannu
ne, wallahi ba zasuji ko kamshin
aljannah ba, kuma ita kamshin
Aljannah ana jintane daga tafiyar
wuri kaza zuwa wuri kaza..muslim
2127.
A wannan ruwayar kenan.
ﺻﺤﻴﺢ ﻣﺴﻠﻢ، ﺃﻟﺒﺎﺱ ﻭﺍﻟﺰﻳﻨﺔ، ﺑﺎﺏ ﻧﺴﺎﺀ ﻛﺎﺳﻴﺎﺕ
ﻋﺎﺭﻳﺎﺕ ﺍﻟﻤﺎﺋﻼﺕ ﺍﻟﻤﻤﻴﻼﺕ ﺭﻗﻢ(٢١٢٨ )
A karkashin wanna hadisi ibn abdul
barri. Yace tufafin nasu bata rufe
jikinsu ba.
Ya Yan uwana musulmi!
Ya zama wajibi a garemu mu tashi muyi iya
kokarinmu wajen kare iyalanmu zuwa
fada wa raamin halaka. Shin ‘yar’uwa
musulma meye abin birgewa a
wurinki kin fita kina nuna wani sashi
na jikinki a waje kin zama tsinanniya?
Duk wata mace da ta sanya kaya ya
matse jikinta tana rangwadi akan
hanya wannan ‘yar wuta ce, haka
annabi s.a.w ya fada.
Abin ban haushi sai kaga ‘yan mata
suna hawa kan shafuka na facebook ko
wasu dabam suna sanya hotunansu
wanda kuma acikin hotunan zaka ga
suna nuna tsiraicinsu. Toh kusani
wannan abinda kukeyi sabawa Allah
ne, kuma wallahi babu abinda zai
jawo muku sai bakin jini da zubar
mutunci agun duk wani mutumin
kirki!
Maganata ta karshe ‘yan mata ku sani
ba kowa bane Allah ya baku daman ku
nuna mishi adonku… Inkun tabbata ku
muminai ne ku tuba ku ciccire
hotunanku akan facebook. Ga iya
mutanen da Allah ya baku daman ku
nuna musu adonku… Allah yace..
ﻭﻗﻞ ﻟﻠﻤﺆﻣﻨﺖ ﻳﻐﻀﻀﻦ ﻣﻦ ﺃﺑﺼﺮﻫﻦ ﻭﻳﺤﻔﻈﻦ
ﻓﺮﻭﺟﻬﻦ ﻭﻟﺎ ﻳﺒﺪﻳﻦ ﺯﻳﻨﺘﻬﻦ ﺇﻟﺎ ﻣﺎ ﻇﻬﺮ ﻣﻨﻬﺎ
ﻭﻟﻴﻀﺮﺑﻦ ﺑﺨﻤﺮﻫﻦ ﻋﻠﻰ ﺟﻴﻮﺑﻬﻦ ﻭﻟﺎ ﻳﺒﺪﻳﻦ
ﺯﻳﻨﺘﻬﻦ ﺇﻟﺎ ﻟﺒﻌﻮﻟﺘﻬﻦ ﺃﻭ ﺀﺍﺑﺎﺋﻬﻦ ﺃﻭ ﺀﺍﺑﺎﺀ
ﺑﻌﻮﻟﺘﻬﻦ ﺃﻭ ﺃﺑﻨﺎﺋﻬﻦ ﺃﻭ ﺃﺑﻨﺎﺀ ﺑﻌﻮﻟﺘﻬﻦ ﺃﻭ ﺇﺧﻮﻧﻬﻦ
ﺃﻭ ﺑﻨﻰ ﺇﺧﻮﻧﻬﻦ ﺃﻭ ﺑﻨﻰ ﺃﺧﻮﺗﻬﻦ ﺃﻭ ﻧﺴﺎﺋﻬﻦ ﺃﻭ ﻣﺎ
ﻣﻠﻜﺖ ﺃﻳﻤﻨﻬﻦ ﺃﻭ ﭐﻟﺘﺒﻌﻴﻦ ﻏﻴﺮ ﺃﻭﻟﻰ ﭐﻟﺈﺭﺑﺔ ﻣﻦ
ﭐﻟﺮﺟﺎﻝ ﺃﻭ ﭐﻟﻄﻔﻞ ﭐﻟﺬﻳﻦ ﻟﻢ ﻳﻈﻬﺮﻭﺍ ﻋﻠﻰ ﻋﻮﺭﺕ
ﭐﻟﻨﺴﺎﺀ ﻭﻟﺎ ﻳﻀﺮﺑﻦ ﺑﺄﺭﺟﻠﻬﻦ ﻟﻴﻌﻠﻢ ﻣﺎ ﻳﺨﻔﻴﻦ ﻣﻦ
ﺯﻳﻨﺘﻬﻦ ﻭﺗﻮﺑﻮﺍ ﺇﻟﻰ ﭐﻟﻠﻪ ﺟﻤﻴﻌﺎ ﺃﻳﻪ ﭐﻟﻤﺆﻣﻨﻮﻥ
ﻟﻌﻠﻜﻢ ﺗﻔﻠﺤﻮﻥ .
Kuma ka ce wa mũminai mãta
su runtse daga gannansu,
kuma su tsare farjõjinsu kuma
kada su bayyana ƙawarsu fãce
abin da ya bayyana daga gare
ta, kuma su dõka da mayãfansu
a kan wuya rigunansu, kuma
kada su nũna ƙawarsu fãce ga
mazansu ko ubanninsu ko
ubannin mazansu, ko ɗiyansu,
ko ɗiyan mazansu, ko ´yan
´uwansu, ko ɗiyan ´yan´uwansu
mãtã, kõ mãtan(2) ƙungiyarsu,
ko abin da hannãyensu na
dãma suka mallaka, ko mabiya
wasun mãsu bukãtar mãta daga
maza, kõ jãrirai waɗanda. bã su
tsinkãya a kan al´aurar mãtã.
Kuma kada su yi dũka da
ƙafãfunsu dõmin a san abin da
suke ɓõyħwa daga
ƙawarsu.Kuma ku tũba zuwa ga
Allah gabã ɗaya, yã ku
mũminai! Tsammãninku, ku
sãmi babban rabo…
Kuma ina kira ga Iyaye maza da mata da su dinga binciken wayoyin da yaransu suke amfani dasu domin suma babbar gudummuwace da bata tarbiyyar yara.
Yaku Iyaye kusani `ya`yanku kiwone Allah yabaku kuma zae tambayeku akan wannan kiwon daya baku.
Saboda manzo s.a.w yace"Dukkan ku masu kiwo ne kuma dukkanku abin tambayane akan kiwon da aka bashi".
Saboda haka muji tsoron Allah
Mukula da bawa yaranmu TARBIYYA TA MUSULUNCI.
Toh wannan ka’idar zamubi mu zauna
lafiya, duk mai halin hana barna ya
hana. Duk wata mace mai kaunar
Allah da manzonsa, da kuma son Shiga
rahamar Allah, ta cire duk hotunansu
da basu dace ba, sannan su fadakar da
‘yan’uwansu su daina. Haka masu
yawo da sutura wadda bata rufe jiki suji tsoron Allah su
daina, Domin mu gudu tare mu tsira
tare. Allah yasa mudace!!!

Comments