SIRRIN GIRKI
SIRRIN GIRKI, idan kinason shinkafarki tayi warawara, ki wanke da gishiri, ko kuma ki jikata acikin ruwan dumi tsawon minti 30 sannan kidafa idan kinaso shinkafar tayi haske kidansa lemun tsami idan farar shinkafa zakiyi mai carrot da peas da green beans sai kisa masu baking powder bayan kin dafasu daban zakiga kalarsu tafito kuma shinkafar tayi kyau saboda basu taba taba idan bakiso kiji yaji wajen yanka albasa kici chewing gum, a lokacin dakike yankawa idan kin kone kafin kice komai zakice kulna ya naaru bardan wassalamu ala ibrahimko ki shafa danyen kwai ko ruwan kanwa in sha Allahu bata tashi. idan kinaso spaghetti tayi warawara saiki kashe kafin tadahu har tayi lugub saiki chanza ruwa kiyi straining a kwando zogale da alayyahu suna rage warin zufa da tsamin jiki, especially masu yawan cin tafarnuwa da danyan albasa dakin yanka albasa ko tafarnuea zakiyi sauri ki wanke hannunki da lemun tsamu saboda gudun wari idan kinaso a abincinki yayi kamshi curry, tarugu da thyme, suzama sune karshe idan miya tayi tsami saiki sa sugar kuma idan kinsa gishiri dayawa sai kidan zuba sugar kanwa tana rage ma abinci dandano manja yana rage dandano idan miyar tayi ruwa kidan dama dafaffar doya ko dankali kisa aciki idan kinaso abinci yayi kanshi kafara soya kayan moya ki yawaita amfani da thyme da kuma citta da sauran kayan yaji saboda suna kara ma mata da maza karfi wajen zamantakewar aure haka ma anaso a yawaita amfani da doddoya (basil) saboda yana kara gyara mace.
Comments