Chips salad

CHIPS SALAD..
Dankali
Hanta
kwai
Heinze beanse
Salad cream
Cocomber
Carrot
Tumatur
Maggi
Curry
Salt
Attaruhu
Ki dafa hantarki da curry,maggi,salt
Ki jajjaga attaruhu kadan da yankakkiyar albasa kisa a ciki
Ta dahu luguf har ta fara dagargajewa
Ki yanka dankali a tsaye ki soya
Idan dankalin ya huce ki juye a plate mai fadi.
Ki barbada dafaffiyar hantar akan dankalin
Ki yanka cocumber a round ki zagayt dankalin da ita
Tumatir maki yanka a round ki zagaye cocomber
Ki yanka yanka kwai shima round ki zagaye tumatur dashi...
Ki sagaye kwan kuma da heanze beans...
Tsakiya ki cike dasalad creame.
Ki kaiwa maigida.
A juya yayin da za'aci.

Comments

Popular posts from this blog

SAMOSA

SNACKS