cake na kifi
YANDA AKAEYIN KEK NA KIFI
Uwargida zaki samu kifi,doya,kwai, bota busashshen biredi, gishiri, yaji (na iya adadin da kike sonyi). Sannan ki dafa kifin, mu zare kayar kifin, mu dafa doya sannan a daka doyar sannan mu cakuda da dakakkiyar doyar,kifi,yaji , gishiri da bota, sai mu rinka dunkulewa amma zai yi fadi ne ba kamar kwallo zamu dunkula ba, a gefe guda mun
kada ruwan kwainmu sai mu rika barbada garin biredi mu tsoma cikin kwai mu soya, idan muna son na gashi za'a iya gasawa a
obin (oven) idan an tsoma a ruwan kwain. To uwargida kinji yanda akeyin "KEK DIN KIFI"

Comments