ICE CREAM

KIRKIR

Wani ice cream ne da larabawa kewa mazajen su, da farko zaki sami kwakwa ki goge bakin nan na bayan ta ki gurza ta jiki grater inda yake da kananan huji yadda zatayi siri-siri. Sai ki sa tukunya ki zuba ruwa kisa kwakwar ruwan yazama ya hau kan kwakwar maana ya rufe ta amma ba kindim ba sai kisa sugar. Yana tafasa sai ki kawo madarar gari ki zuba yadda zataji sosai sai ki juya ya hade ki barshi yayi kamar 3mins ki sauke ya huce sai kisa flavour na coconut. Kisa a fridge yayi ice sai aba mai house

Comments

Popular posts from this blog

SAMOSA

SNACKS