Girki babban makamin diya mace na zaman aure
Eggs
Carrot
Peas
Corn
Onions
Garlic
Chili/attaruhu
1- Zaki samu basmati or long grain(rice irin tamu ta gida) ki dafata amma half done ba lugub ba kamar ni veges din wanda nake usn already adafe suke haka suke zuwa amma ke in danye ne naki zaki iya dafasu tare da rice din bayan kin yayyanka su.
2-Bayan rice tayi half done sai ki taceta kisa a gefe make sure ta tsane tsab.
3-Sai kisa pan a wuta da dan oil ki fasa eggs dinnan ki soya ki dagargaza shi sai kisa a bowl a gefe.
4-Kisaka oil a tukunya ni da olive oil nake amma zaki iyayi dako wanne irin oil din yayi zafi sai ki kawo albasar ki zuba kita juyawa sai tayi golden brown sai ki kawo rice+veges+attarihu ki zuba kita juyawa ki kawo egg dinnan da kika soya ki zuba ki saka duk seasoning din da kike so sai ki mayar da wuta low heat ki zuba hot water kadan wanda zai karasa dahuwar rice din sai ki kawo foil ki rufe ki dora marfin tukunya.wannan shine authentic method din Chinese sukeyi

Comments