ROMO

ROMON KAYAN CIKI _******___******___ Kayan ciki Kayan miya Kayan kamshi Tumatur Maggi,Gishiri Tafarnuwa Ganyen effirin Mai Zaki wanke kayan cikin ya wanku sosai da tumbi da hanji ki bubbude cikinsu ki wanke sosai kisa viniga ko lemon tsami ki wanke ki yanka su dai dai yadda ze miki,sai ki dora a wuta ki zuba magi da gishiri da dakakkiyar tafarnuwa ki yanka albasa ki barshi ya dahu,idan ya dahu sai ki kawo markaden kayan miya ki zuba amma kar yayi yawan da zatayi kauri. idan me gida yana bukatar yaji sai ki daka barkono ki kara ko attaruhu ki yanka albasa kanana ki zuba kayan kamshi tare da ganyen da kika yanka kanana kika wanke,amma ba dole sai kin sakashiba,ki saka mai ki barshi har yayi laushi,

Comments

Popular posts from this blog

SAMOSA

SNACKS