QOSAN KAZA

♥♥ QOSAN KÁZÁ ♥♥
#Kwadayi mode activated!!!
#Ki samu tsokar kaza zalla,banda
qashi.
#ki yayyanka qanana ki zuba a
blender.
#ki zuba magu,curry,tafarnuwa and
other spices of ur choice.
#ki yi blending dinshi duka.
#ki soya mai kamar zakiyi qosai,in
yayi zafi sai kiyi ta sa kawa kamar
kina soya qosai....
Mhmmmm,zaki bani labarin dadinsa!!

Comments

fatima a maje said…
allah ya kira basira
Hafsat Mu'az said…
Allah Ya Saka da khairan
maman nusaiba said…
Wow wannan aibadama Allah ya buda basira

Popular posts from this blog

SAMOSA

SNACKS