MACARONI MAI ROMO

MACARONI ME ROMO
_______________
Macaroni
Fulawa
Nama
Kwai
Albasa
Attaruhu
Mai
Maggi Gishiri
Curry
YADDA AKE
Zaki dafa macaroni da ruwa ki taceta
ki aje,ki dora namanki a wuta na kaza
ko na sa ki tafasashi da magi da
albasa da gishiri ki dan zuba
markadan kayan miya kadan akai tare
da mai su yi ta dahuwa.
idan sun dahu ruwan ciki ya zama
romo sai ki dama yar fulawarki ki
zuba aciki da magi gishiri da curry,
sai ki dafa kwai ki a guda gudansa ki
saka a ciki ki juye shima macaronin a
ciki ki barshi 5mins sai ki sauke da
ruwansa akeci ga kuma kwai ana ci
da safe haka.

Comments

Halima sadiq said…
Allah kataima kemu

Popular posts from this blog

SNACKS

SAMOSA