KAFTA

KAFTA
____
Tsokar kaxa
Albasa
Attaruhu
Lawashin albasa
Koran tattasai
Maggi&Gishiri
Curry
Mai,ko butter
Tafarnuwa
YADDA AKEYI
Dama kin gyara kaxar ki kin cire duk
kashin dake jikinta sai ki markadata
yadda zata yi laushi sai ki aje ta ki
yanka koren wake koran tattasai
lawashin albasa ki wanke ki jajjaga
attaruhu da albasa ki juye su duka a
cikin naman ki juya sosai ki fasa kwai
ki kadashi ki zuba tare da magi gishiri
tafarnuwa da curry ki jujjuya su sai ki
kawo leda kamar girman ta bread ki
juye a ciki ki dafa kamar alala amma
fa ya dahu sosai.
idan ya dahu sai ki sauke ki yayyanka
shi kamar haka ki shafa masa butter
ki gasashi a oven ko ki soya
shikenan.

Comments

Popular posts from this blog

SAMOSA

SNACKS